Hotuna: yadda zanga-zangar neman tsige shugaban kasar Ghana take wakana a birnin a Accra

FB IMG 16677423357453631
FB IMG 16677423357453631

Dubban mutane ne suka fito domin zanga-zanga a birnin Accra Ghana inda suke kira ga shugaban kasar Ghana Nana Addo Dankwa Akofo da ya sauka ko su tsige shi, saboda gazawar gwamnati wajen farfado da tattalin arziki da hauhawan farashin kayayyaki da kuma faduwar darajar “Cedi” wato kudin kasar.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here