
Yanzu-yanzu Sanata mai wakiltar Anambra ta Kudu, Ifeanyi Ubah, ya rasu.
Rahotanni sun bayyana cewa dan jam’iyyar APCn ya rasu ne a wani otel da ke birnin Landan na kasar Birtaniya kwanaki biyu bayan ya bar Najeriya.
Karin labari: ‘Yan Majalisar Wakilai a Najeriya na dab da cirewa Jami’o’in Tarayya kudin wutar lantarki
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan harkokin jama’a, Yemi Adaramodu ne ya tabbatar da faruwar lamarin a ranar Asabar.
Karin bayani na tafe…