Danmajalisar wakilan Najeriya mai wakiltar karamar hukumar zariya, Tajudeen Abbas, ya zama sabon shugana majalisar wakilan Najeriya.
Yan majalisar sun kada kuri’ar ne a yau Talata, inda ya sami kuri’u 353 ya yin zaben.
Muna tafe da karin bayani……….