Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta dage shari’ar da zata yanke kan dokar da ta tsige Aminu Ado Bayero zuwa karfe 2 na ranar Alhamis.
Tun da farko an sa karfe 12 a matsayin lokacin da za’a yanke, sai dai kuma an sanar da sauya lokacin ne bayan da mutane suka hallara a kotun.
A dakace mu……