Kotu dake zamanta a arewa maso gabashin kasar chana ta yankewa wani jami’in kasar mai suna Fu Zhenghua hukuncin kisa bisa kar bar nagro wanda ya kai kimanin dalar Amurika miliyan 16.76.
Kotun ta yanke hukuncin ne bisa kama Fu da hannu dumu dumu wajan kwarewa a kar bar cin hanci da rashawa tun daga ofishin daya fara rekiwa a shekarar 2005 zuwa 2021.
Sai dai kuma kotun na iya sassau ta wukun cin nata zuwa daurin rai da rai duba da Fu ya amsa duk lefin sa da kuma dawo da duk abin da ya mallaka ba bisa ka’ida ba.
(Xinhua/NAN)