Gwamnatin Jigawa ta ayyana Juma’a a matsayin ranar hutu don murnar cika shekara 31 da jihar tayi da kafuwa

Mohammad Badaru Jigawa
Mohammad Badaru Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta ayyana Juma’a a matsayin ranar hutu don murnar cika shekara 31 da jihar tayi da kafuwa.

Hakana na dauke cikin wata sanrawa da maimagana da yawun hukumar ma’aitakan jihar, Alhaji Isma’il Ibrahim, ya fitar a Dutse yau Alhamisa.

Gwamnatin ta taya al-umar jihar bisa cika shekara 31 da daya da jihar tayi da kafuwa, sanan kuma ta nemi da a cigaba da yiwa jihar addu’a domin samun cigabanta.

An cire jihar ta jigawa daga Kano a ranar 27 ga watan Agusta na shekarar 1991, lokacin milkin soja na Ibrahim Babangida, Jihar tana da kanan hukumomi 27

(NAN)

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here