Tag: Prime Minister
An kashe Tsohon firaministan Japan a wajen gangamin yakin neman zabe
Tsohon firaministan Japan Shinzo Abe ya rasu, sa'a kadan bayan harbin shi da akai a wajan ralin kamfen.
An harbi Abe mai shekara 67 ne...