Gwamnatin tarayyar Najeriya ta umarci jami’an ma’adinai daga wani bangare na hukumar tsaro ta NSCDC da su magance matsalar haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba da fasakwaurin ma’adanai daga Najeriya.
Karin labari: Yanzu-yanzu: Matashin da ake zargi da kashe sojoji 17 ya magantu
An gudanar da kaddamar da taron ne a ma’aikatar bunkasa ma’adanai ta tarayya da ke Abuja ranar Alhamis.