An ga jinjirin watan Shawwal a kasar Saudiyya a yau Asabar, wanda hakan ya nuna gobe Lahadi ne farkon watan Shawwal 1446.
Ganin jinjirin watan Shawwal a hukumance yana nuni da ganin karshen watan Ramadan da kuma shigowar Sallar Idi.