Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Yusuf ya kori Kwamishinan Kasa da Tsare-tsaren Gari, Adamu Kibiya tare da Mai bashi Shawara kan Harkokin Matasa da Wasanni, Aliyu Imam, wanda aka fi sani da Ogan Boye.
An more su je bisa munanan kalamai da suka furta a jiya Alhamis a wajen addu’a ta musamman.
Ƙarin bayani na nan tafe…