Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya sake lalacewa a karo na 12 cikin shekarar 2024.
A wani sako da aka fitar ta shafin Twitter ta hannun hukumar ‘Nigeria’s National Grid’ ta tabbatar da cewa layin ya lalace da misalin karfe 2:09 na yammacin ranar Laraba.