An saka masa hular sarauta mai dimbin tarihi, tare da bashi da sunan mulki guda biyu, inda hakan ke nuni da cewa Charles ya zama Sarki a hukumance.
Solacebase Hausa ta rawaito cewa a watan Satumba, 2022 ne mahaifiyar Charles, sarauniyar Ingila, Elizabeth ta rasu.